Posts

Showing posts from 2019

MUTUM BAKWAI DASUKAYI GWAGWARMAYAN SAMUN YAN CIN IS A KAI A NAJERIYA

Image
Mutum bakwai da suka yi rawar gani wajen samun 'yancin Najeriya 1 Oktoba 2019 Aika wannan shafi Facebook  Aika wannan shafi WhatsApp  Aika wannan shafi Messenger  Aika wannan shafi Twitter  Aika BBC ta yi bincike daga wurare daban-daban dangane da mutanen da suka fi taka rawa wajen fafutukar nema wa Najeriya 'yanci. Mun kuma samu mutum bakwai da suka yi fice wadanda za mu bayyana takaitaccen tarihinsu da rawar da suka taka: 1. Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto(Yuni 12, 1910 - Janairu 15, 1966) Sir Ahmadu BelloHakkin mallakar hotoGETTY IMAGES An haifi Sir Ahmadu Bello a garin Rabbah na jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya. Sardauna na daya daga cikin jagororin Najeriya da suka yi fice a duniya. Ahmadu Bello ya rike sarautar Sardaunan Sokoto kuma ya jagoranci jam'iyyar Northern People's Congress, NPC, inda ya mamaye harkar siyasar kasar a jamhuriya ta daya. Sir Ahmadu Bello ya yi fafutuka wajen nema wa Najeriya 'yanci, inda bayan dawowarsa d

YADDA ZAKA SAMU KUDI SAMADA DA 20K AKAN 1,400 KACHAL👌 A WAYAR KA TA ADROIN K

Image
*HANYA MAFI SAUKI DA ZASAMU SAMADA 20k AWAYARKA📲 TA ANDROID* Sabon hanyan mafi sauki wajen Samun kudi Akan wayarka ta android ta yadda zaka karanta ```labarai``` Ko shiga zauren tattaunawa Sharering a Facebook page Shiga shafin kullum Nasan wassu zasuce wanna yan damfara suna son cutan mutane ne koma kaji wassu suce an hada baki da kai za'a cucesu 😀 kasancewa yanzu yan damfara sunyi yawa a ko ina Musamman a harkan internet wanda hakan yasa kowa yake taka tsantsan da irin wannan abubuwa kuma wannan gasky ne To Amma ni ina Mai tabbatar maku dacewa wannan yasha banban da sauran harga Allah ba damfara acikin wannan saboda banyi kwai🥚 ba saida zakara 🐓😀 Ina nufin sanda naduba na tantance na gaskatar aka biyani sannan nakawo muku shi nan Bazan tsaya damunku da dogon surutu ba ga yadda ake created account din dakuma yadda ake Tara kudin 👇🏼👇🏼👇🏼 Facebook sharering kullum naira 100# Karanta labarai dazasu turo 360 10# ko wanne daya👌🏼 Sannan Sai shiga page din Shima kana

TAKAITACCEN TARIHIN HAUSA BAKWAI DA BANZA BAKWAI

Image
Tarihin Hausa bakwai da banza bakwai A ƙarni na 13 ne dai ƙasar Hausa tayi tashe harma take gasa da Daular Kanem-Borno da Mali. Haka kuma ƙasar Hausa ta yi fice wajen cinikin Zinari da Goro da Gishiri da fatu da ƙiraƙi da kuma leda. Daga shekarar 1804 zuwa 1808 kuma Shehu Usmanu Ɗan fodio ta yarda suka kasance a ƙarƙashin Dular Shehu Usmanu Ɗan fodio. Garuruwan Hausa bakwai da Banza bakwai sun samo asali ne daga Auren Sarauniya Daurama ta Daura da kuma Umarun Baghadaza wanda aka fi sani da Bayajidda wanda tarihi irin na kunne ya girmi kaka ya nuna cewar wani Jarumi ne daya fito daga ƙasar Baghadaza. Da farko dai an ce Bayajidda ya fara yada zango ne a ƙasar Borno inda yake taimakawa Shehun wajen yaƙi kuma har takai ya auri ɗiyar shehun Borno na wancan lokaci. Koda yake ya bar Borno bayan da aka zargeshi da nema ƙwace sarautar Borno kafin daga bisani ya taho ƙasar Daura. Koda yake kuma kafin ya zo Dauran ya fara yada zango a Garun Gabas da ke ƙasar Hadeja inda aka ce ita wannan ma

TAKAITACCEN TARIHIN KASAR HAUSA the DA KASASHEN DASUKA YADU HAR IZUWA YAU

Image
Al'ummar Hausa dai, al'umma ce dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'umma ce mai dimbin yawa, sun bazu a cikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shi ne asalin yarensu. A tarihi kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani . A farko-farkon shekaru na 1900's, a sa'adda kabilar Hausa ke yunkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani , sai Turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya , da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, a bisa karkashen mulkin Birtaniya ,'yan mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani s

YADDA ZAKA SA KUDI A LAYINKA NA MTN DASUKE BINKA BASHI BATARE DA SUN DAUKI KO SISI BA DASUKE BINKA

Image
MTN Promo: Yadda Zaka Load Katin MTN A Layin Da Ake bi Bashi Batare Da Sunyi Debit dinka Ba by - info@shafinhausa.com on - September 09, 2019 A wannan darasin namu zamui muku cikakken bayani akan hanyar da zakabi ka saka kudi a layin da akebi bashi Koda suna binka 5k ne ka saka N1 bazasu tava maka ba Sannan wannan hanyar Yanayi a kowane sim sannan a kowane tsari Kawai Ga YADDA ZAKAYI 👇👇👇 Idan ka siyo katin saika saka shi kamar haka 👇👇👇 Dial *311*number kati# domin dubawa *312# Muna buqatar duk wanda Ya karanta Yayi amfani da share button na kasa 👇👇👇 Domin turawa zuwa social media Mutane su amfana

WASU FITATTUN KABILAR KANURI DASUKA SHAHARA A DUNIYA

Image
WASU FITATTUN KABILAR KANURI DASUKA SHAHARA A DUNIYA 1. Janar Sani Abacha, tsohon shugaban kasa 2. Tandja Mamadou, tsohon shugaban kasar Jamhuriyar Nijar 3. Mamane Oumaru, tsohuwar firayiminstar Jamhuriyyar Niger. 4. Amb. Babagana Kingibe, tsohon mataimakin dan takarar shugaban kasa, Abiola, kuma sakataren gwamnatin tarayya a lokacin mulkin Yar'aduwa. 5. Sir. Kashim Ibrahim, gwamnan Arewa na farko. 6. Brig. Zakariyya Maimalari, hazikin kwamandan yaki 7. Emeritus Umaru Shehu, tsohon shugaban jami'ar Nsukka. 8. Dr. Shettima Ali Monguno, ministan man fetur na farko na Nijeriya kuma shugaban OPEC 9. Burgediya Abba Kyari, tsohon gwamnan Arewa ta tsakiya a lokacin mulkin soja (1967). 10. Janar Mamman Shifta, kwamandan yaki a lokacin yakin Biafra. 11. DCP Abba Kyari, daya daga cikin hazikan 'yan sandan da ake ji da su a Nijeriya 12. Arc. Ibrahim Bunu (tsohon ministan Abuja), kuma gwarzon mai zane a Nijeriya, wanda ya zana taswirar ma'aikatar NNPC. 13. Mohamm