WASU FITATTUN KABILAR KANURI DASUKA SHAHARA A DUNIYA

WASU FITATTUN KABILAR KANURI DASUKA SHAHARA A DUNIYA

1. Janar Sani Abacha, tsohon shugaban kasa 2. Tandja Mamadou, tsohon shugaban kasar Jamhuriyar Nijar 3. Mamane Oumaru, tsohuwar firayiminstar Jamhuriyyar Niger. 4. Amb. Babagana Kingibe, tsohon mataimakin dan takarar shugaban kasa, Abiola, kuma sakataren gwamnatin tarayya a lokacin mulkin Yar'aduwa. 5. Sir. Kashim Ibrahim, gwamnan Arewa na farko. 6. Brig. Zakariyya Maimalari, hazikin kwamandan yaki 7. Emeritus Umaru Shehu, tsohon shugaban jami'ar Nsukka. 8. Dr. Shettima Ali Monguno, ministan man fetur na farko na Nijeriya kuma shugaban OPEC 9. Burgediya Abba Kyari, tsohon gwamnan Arewa ta tsakiya a lokacin mulkin soja (1967). 10. Janar Mamman Shifta, kwamandan yaki a lokacin yakin Biafra. 11. DCP Abba Kyari, daya daga cikin hazikan 'yan sandan da ake ji da su a Nijeriya 12. Arc. Ibrahim Bunu (tsohon ministan Abuja), kuma gwarzon mai zane a Nijeriya, wanda ya zana taswirar ma'aikatar NNPC. 13. Mohammed Gana (tsohon ministan Abuja) kuma wanda ya zana taswirar titunan Abuja 14. Engineer Bunu Sherrif Musa, ministan farko na wutar lantarki da masana'antu. 15. Alh. Waziri Ibrahim, tsohon shugaban GNPP 16. Mohammed Indimi, na biyar a jerin masu kudin Nijeriya 17. Ibrahim Imam, Memba a majalisar wakilai ta Arewacin Nijeriya 1951–1959. 18. Zanna Bukar Dipcharima, membobin farko na majalisar tarayya, kuma daga bisani ya zama ministan kasuwanci, sannan kuma ya zama minista a zamanin mulkin Tafawa Balewa 19. IGP Kamselem, shugaban 'yan sanda na kasa na farko daga Nijeriya, kuma shugaban 'yan sanda mafi jimawa, inda ya yi tsawon shekara tara (1966-1975) 20. Abba Kyari ,tsohon manajan UBA kuma shugaban ma'akatan shugaba BUHARI. 21. Alh. Bukar Goni Aji Dapchi, shugaban ma'akatan gwamnati 22. Sun yi gwamnoni kimanin bakwai a tsakanin jihohin Borno da Yobe (Borno: Maina Maji Lawan, Ali Modu Sherrif, Mala Kachalla, Kashim Shettima da Prof. Umara Zulum. Yobe: Bukar Abba, Ibrahim Geidam da Mai Mala Buni). 23. Babagana Monguno, mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro. 24. Kyari, GMD na NNPC. 25. Ibrahim Magu shugaban EFCC . 26. Shettima Abba Chairman FCC . 27. Saleh Dunoma MD FAAN . 28. IGP Kamselem, tsohon shugaban 'yan samda na kasa daga yankin arewa a 1960 29. ALHAJI MAI DERIBE, hamshakin mai mudi dake jihar Borno,wanda ya kawata gidansa da lu'u-lu'u da zinari 30. Mohammed Indimi, daya daga cikin masu kudin duniya 31. Aliyu Mai Borno Mafiyawancin kabilar Kanuri (Barebari) sun fito ne daga jihohin Borno da Yobe, inda kuma suka yi a yado a jihohin Nasarawa, Jigawa, Gombe, Adamawa, Bauchi da sauransu

Comments

Popular posts from this blog

TAKAITACCEN TARIHIN KASAR HAUSA the DA KASASHEN DASUKA YADU HAR IZUWA YAU

YADDA ZAKA SAMU KUDI SAMADA DA 20K AKAN 1,400 KACHAL👌 A WAYAR KA TA ADROIN K